mendimage . ⌕ Open studio ↗
☰

MENDIMAGE / THE INSPIRATION EDIT

respectful courtship scene image prompts

Browse and download free respectful courtship scene AI images and pictures. Copy the full image generator prompts, view model and aspect ratio settings, or create your own in MendImage.

1 images with English prompts · Free image downloads and prompt copies · No sign-in needed

Find your next image

1 prompts

Traditional Family Marriage Proposal Courtyard Gathering Generated with Grok
traditional marriage proposal 1:1 · Try Grok

Traditional Family Marriage Proposal Courtyard Gathering

traditional marriage proposal · african cultural family · living room council · narrative storytelling art

Create

Da safiyar Asabar, MS ya shirya cikin tsaftataccen kaya tare da mahaifinsa, kawunsa da wasu dattijai. Cikin girmamawa suka nufi gidan Zahra domin neman aurenta. Da suka isa, iyayen Zahra suka tarbe su cikin mutunci. Bayan gaisuwa da addu'a, mahaifin MS ya bayyana manufar zuwansu. Ya ce: "Mun zo ne domin neman izinin a ba ɗanmu, MS, damar neman auren diyarku Zahra, idan Allah Ya yarda." Mahaifin Zahra ya yi murmushi, sannan ya ce: "Mun gode da wannan karamci. Amma a al'adarmu, ba ma gaggauta yanke hukunci. Za mu yi shawara da iyali, sannan mu yi bincike kan halin saurayin." MS ya ji daɗin wannan amsa, domin ya san hanya ce ta mutunci. Sai dai kafin su tashi, wani mutum mai suna Usman ya zo gidan. Shi ma yana da niyyar neman auren Zahra, kuma ya kasance mai kuɗi sosai. Da ya ga MS da iyalansa a gidan, ya yi mamaki. Daga wannan lokaci ne aka fara samun gasa tsakanin su, kowa yana fatan ya samu amincewar iyayen Zahra. MS bai firgita ba. Ya yi addu'a a zuciyarsa, yana mai fatan Allah Ya ba shi alheri idan Zahra ce alkairinsa Composition optimized for a 1:1 aspect ratio.